GLOBALBLOG.com.ng May 12, 2020

Shugaba Muhammadu Buhari Ya bada Umarnin Cewa A karbo Maganin Corona Virus Na Gargajiya daga kasar Madagaska.



Shugaban Komitin na Corona virus na shugaban kasa Boss Mustapha ya bayyana wannan jawabi ne a yayin da yake jawabi kamar yadda ya saba na yaki da cutar corona virus a rana litinin. Cewa shuba muhammadu buhari yayi bada umarni cewa akarbo maganin gargajiya na kaso nigeria na cutar corona daga madigaska.



Inda kuma hukumar ta wallafa a shafinta na twitter yayi da ta nuna da cewa tabbas shuga buhari ya bada umarnin hakan.




Bayan haka shugaba buhari ya hada da cewa ko da ankarbo maganin cutar corona virus na gargajiya, dole za abi tsari na tabbatar da ingancin mangunguna.




Cutar Corona virus ta cigaba da shafan mutane nigeria a jahohi da dama kuma hukumar NCDC tana iya kokarinta wajen gani ta dakatar da yaduwar wannan cutar. Inda a yanzu haka adadin masu dauke da cutar ya zarta kamar haka. Ajiya Daga NCDC.



Cikakkiyar lisafin adadin cutar corona virus na jahohi daban daban kamar yadda hukumar NCDC ta wallafa a shafinta na twitter a daren jiya inda hoton yake dauke da adadin mutanen da ke dauke da wannan annobar cutar corona virus.







Thank you for visiting our platform website and dont forget to comment and share our post


Post a Comment

[recent][slider1 fade]

hotspot

[Music, English news][hot]
[how to][column1]
[English news][fbig1]

Author profile

Contact Form

Name

Email *

Message *

Powered by Blogger.